Menu
Manuniya
Search for
Switch skin
Home/Magunguna
Magunguna
Amfanin Tsotsar Azzakarin Namiji A Wajen Maβaurata Da Ainihin Hukuncin Sa A Musulunci Yayin Jimaβi.
Photo of Manuniya Manuniya12 hours ago0
Amfanin Tsotsar Azzakarin Namiji A Wajen Maβaurata Da Ainihin Hukuncin Sa A Musulunci Yayin Jimaβi.
Related Articles
Amfanin Tsotsar Azzakarin Namiji A Wajen Maβaurata Da Ainihin Hukuncin Sa A Musulunci Yayin Jimaβi.
12 hours ago
Zakai Mafarkin Jimaβi Da Duk MACEN Da Ka So Kayi, Idan Kai Abu 4 Dinnan kafin Kwanciya Bacci
1 day ago
Abubuwa 5 Da Duk Namiji Ke Tsoro Yayin Jimaβi. (kaima kana tsoron su, kuma suna ma illa baka sani)
1 day ago
Hadin Maganin Duk Lokacin Da Kake So Azzakarinka Ya Mika A Duk Lokacin Kake So.
Har kullum dai Magidanta da dama suna bukatar jimawa suna saduwa da iyalin su domin biyawa iyalin nasu bukata, amma sai kaga hakan ya gagara.
Inda zaka ji labarin wata Matar ma ta rabu da Mijin nata sabida rashin gamsar da ita da yake a yayin da suke raya Sunna.
To a yau dai munyi bincike mun gano wani sahihin magani wanda Maigida zai jima yana jimaβi da iyalin sa har yayi zagaye na uku ba tare da ya gaji ba.
Tashar βMAIJALALAINI TVβ dake kan manhajar Youtube, sun yi cikekken bayanin yadda zaβa hada maganin da kuma yadda zaβa yi amfani da maganin akan kaβida wajan sha kenan.
Zaku iya kallon bidiyon dake kasa domin kuji abubuwan da zaβa nema a hada maganin, da kuma yadda zaβa hada shi bayan an nemi abubuwan.
Ina wadan da lokacin saduwa suke fama da Azzakarin su kafin ya mike,ina wanda idan gaban ya mike ba wuya zai sake komawa ya kwanta,ina wanda da zarar ya kawo sai gaban ya koma ya noke.
Indai kana daga cikin masu irin wannan masala to insha Allah ga maganin da zaka hada daga gida kayi amfani dashi,domin hanya ce wacce jamaβa da dama suka gwada kuma suka samu biyan bukata.
ABINDA ZAA NEMA
1. Kankana
2. Madarar ruwa
3. Kanunfari
Indai baka dadewa kana jimaβi to lallai ka jarraba wannan hadin maganin saurin kawowa ne guarantee insha Allah.
Yadda zaa hada a samu kankana kamar yanka 100 a yayyanka kanana sai a zuba madara ta ruwa rabin gwangwani a ciki a zuba kanunfari rabin karamin chokali a dama sosai,ko a zuba a blender a markade a juye a kofi asha awa daya kafin a kusanci iyali.
Masu sauraranmu a Koda yaushe bayan Kun karanta wannan Bayani Maganin Zaku Iya Turo Mana Sako.
Har kullum dai Magidanta da dama suna bukatar jimawa suna saduwa da iyalin su domin biyawa iyalin nasu bukata, amma sai kaga hakan ya gagara.
Inda zaka ji labarin wata Matar ma ta rabu da Mijin nata sabida rashin gamsar da ita da yake a yayin da suke raya Sunna.
To a yau dai munyi bincike mun gano wani sahihin magani wanda Maigida zai jima yana jimaβi da iyalin sa har yayi zagaye na uku ba tare da ya gaji ba.
Tashar βMAIJALALAINI TVβ dake kan manhajar Youtube, sun yi cikekken bayanin yadda zaβa hada maganin da kuma yadda zaβa yi amfani da maganin akan kaβida wajan sha kenan.
Zaku iya kallon bidiyon dake kasa domin kuji abubuwan da zaβa nema a hada maganin, da kuma yadda zaβa hada shi bayan an nemi abubuwan.
Ina wadan da lokacin saduwa suke fama da Azzakarin su kafin ya mike,ina wanda idan gaban ya mike ba wuya zai sake komawa ya kwanta,ina wanda da zarar ya kawo sai gaban ya koma ya noke.
Indai kana daga cikin masu irin wannan masala to insha Allah ga maganin da zaka hada daga gida kayi amfani dashi,domin hanya ce wacce jamaβa da dama suka gwada kuma suka samu biyan bukata.
ABINDA ZAA NEMA
1. Kankana
2. Madarar ruwa
3. Kanunfari
Indai baka dadewa kana jimaβi to lallai ka jarraba wannan hadin maganin saurin kawowa ne guarantee insha Allah..
Yadda zaa hada a samu kankana kamar yanka 100 a yayyanka kanana sai a zuba madara ta ruwa rabin gwangwani a ciki a zuba kanunfari rabin karamin chokali a dama sosai,ko a zuba a blender a markade a juye a kofi asha awa daya kafin a kusanci.. iyali.
Masu sauraranmu a Koda yaushe bayan Kun karanta wannan Bayani Maganin Zaku Iya Turo Mana Sako..
GA CIKAKKEN BIDIYON A NAN ΖASAππππππ
0 Comments