Alhamdulillah Kowa Ya Huta Dama Mungaji Gaji Da Wannan Tashin Hankali Na Wadannan Shaidanun Mutane wadanda suka hana Alβumma su zauna lafiya ku tsaya ku kalli Cikarken Wannan Bidiyo dake kasa Daga Farko Har Karshe dominji Da Ganin.. Yadda aka sami Babbar Nasarar Kama..
Wadannan Miyagu a Raye ga cikarken.. Bidion πππππ
Alhamdulillah dana komai yayi farko dole watara sai yayi karshe Alβumma muna fatan kun kalli yadda aka kama wannan mutane wadanda suka biyema son zuciyarsu suka hana Alβumma su zauna lafiya.
Alβumma dadama sunyi godiya ga Jamiβan Tsaro Sakamakon yadda suke aiki tukuru Domin ganin Mutane Sun zauna lafiya
Annan zamu dakata da wannan Rahoto A Wannan Lokaci Kucigaba da bibiyar wannan shafi Namu Domin Samun Ingannatattun.. Rahotanni a kowace rana..
Kuci gaba da bibiyar wanna shafin namu Mai albarka na..
0 Comments